Nasiha

Annabi S.A.W Ya na son mu fiye da yadda muke son kan mu. Hakan ne ya sa yayi mana nasihohi saboda soyayyarShi a garemu. Daga cikin nasihohin Annabi S.A.W ya umarce mu da:
1.Yawan tuba.

2.Neman ilimi.

3.Ambaton Allah a mafi yawan lokuta
.
4.Ayyukan kwarai, kamar ciyar da mabuqaci, kyautatawa iyali, shiryar da batacce, azumi da sallar nafila.

5.Yin da’awa; ka isar da abinda ka sani ga dan’uwa , maqoci, abokin aiki ko kasuwa.

6.Horo da kyakkyawa da hani daga mummuna.

7.Yin inkari ga mai aikata haram.

8.Karatun Alqur’ani.

9.Ku so mutum dan Allah kawai.

10.Dubo marar lafiya.

11.Sauqaqama matalauci musamman a wurin ciniki.

12.Sadar da zumunci.

13.Yin istigfari idan ka tashi daga majalisi.

14.Haqurin cutarwar mutane.

15.Bin iyaye da kyautata masu.

16.Taimakon miskinai da marayu.

Lallai ne wanda ya kiyaye wadannan bayan abinda Allah {S.W.T} ya kallafa mishi, zai samu yardarShi, aminci da kuma dacewa a gidaje biyu.
Allah Ya sa mu dace da rahamarShi Ameen

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s

%d bloggers like this: