“BA MUTUWAR NAKEJIN TSORO BA! KWANCIYAR KABARI!!”

“Abu hurairah yana kuka, a lokacin yana cikin jinyar haduwa da ubangijinsa: sai wadanda ke wurin suke cewa :”yanzu mutuwa kake yiwa kuka?” sai ya amsa da cewa: “a’a ba ina kuka saboda duniyarku bane sai dai, saboda nisan tafiyar dake gabana, gani da guzuri dan kadan!!”.

Da ni, Da ke, Da kai, Da ku, Da su, Da mu, Da kowa da kowa, wannan ne makomarmu in shaa Allah; kome kudinka, kome kudinki, kuma kome talaucinka, kome talaucinki, nanne gidan bayan mutuwa; Ba alkhairi a cikinsa kamar yadda babu sharri a cikinsa; kome kagani, kome kika gani, to abinda kayo guzurine ko ki kayo guzurine tun anan duniya.

Abin sani dai ita rayuwa kokuma ince duniya makarantace kana qara dadewa kana kuma qara daukar darasi.

Manufar kowane bawa mai imani,da kowace baiwa mai imani, makomarsa tayi kyau; makomarta ta yi kyau, kuma muma shine fatarmu. In shaa Allah.

ALLAH KA BAMU IKON YIN ADDINI KAMAR YADDA ANNABI (saw) YA ZO DASHI KO MA TSIRA DAGA FITINAR KABARI”.

Allahumma amin.

Advertisements

2 Comments (+add yours?)

 1. YAHAYA ABUBAKAR KARFI
  Mar 24, 2013 @ 17:34:51

  Ameen summa Ameen,Kuma Allah ya bamu ikon yin Guziri mai kyau,yasa mu cika da Imani.

  Reply

 2. AHMAD YAHAYA
  Apr 09, 2013 @ 15:34:28

  ALLAH yasa mu dace

  Reply

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s

%d bloggers like this: